Gwamnatin Jihar Katsina Zata Dauka Malaman Makarantun Primary Kimanin 5,000.Masari.
Gwamanati jijhar katsina tace zata dauka malamai kimanin dubu biyar,a cilkin makarantun primary mallakan gwamnatin jihar,dun daukaka ma'aikatan jihar,bangaren ilimin.
Gwamna Aminu Masari,ya kadamar da rantsuwar sabun Shugaba ilimin Dr Badamasi Lawal, jihar aranar Monday a cikin katsina.
Acewar Masarin daukan malaman za'ayi shine a tsakanin farkon wannan shekarannan na 2018.ya kara da cewa dauka malaman zai kara ma jihar wani matsayi ne taban garen illimi da bada ilimi mai inganci.
Aminu Masari yace gwamnatin shi tabada abubuwan da'ake bukata a makarantu domin cigaban ilimi a jihar. Ya bukaci sabon shugaban da yayi bayani ga irin karfin gwiwan da zai bama shashin ma'aikatan illimin,ma'aikatan nada masu kuladashi kimanin 290,a maimakon su bada lokaci wajen koyarwa a aji,
An gina kasar ne akan shugabanni masu garfi da bada kansu,taimakawa yazama dole ga wanda yazama ma'aikacin acewar sa.
Gwamnan ya bukaci karfin gwiwa da sa kai,na kansilla,chairman da kuma sarakai,a gudanar wani taimako na musamman ga yan makarantan Primary a jihar domin a cimma bukata.
Masar yace zai taimaka ma sabon shugaban da dukwani abunda ake bukata,zai bada dukiyar sa da karfinsa da ganin anci nasara.
NAN tace anzabi Lawal daya maye gurbin tsohowar shugaban ilimin,Pro,Halima Idris a wata dizamba 2017.
kafin nan Lawal shine mai bawa gwamnan shawara a bangaren ilimi.

No comments