GAYU SUNE KAN GABA WAJEN GYRA ZAMAN TAKEWA AL'UMMA
Gayu sune wadanda akafi sani sani da samari ginshikin al'umma,akasarin samari idan har suka samu waje sunfi kowa jin dadin rayuwa,duba da irin gayu jos,kano da kaduna.
Sune suka fi alfahari da kururuta kansu,amma gwara na kowa ma akan na jasawa,saboda a jos gaye ke cewa zai iya gamawa da kaf gayun arewacin najeriya,idan har da jos yayi gaye sai yajii kama bawani bayan shi,na tattauna da wani gaye a jos dangane da yanda naga irin gayen dayakeyi sai ya ke cewa yana iya hana kansa cin abinci idan harya ga wani riga yana so ya siya to hankalinshi bazai kwanta ba.

Ya kara da cewa yafi siyan kaya fiye da komai arayuwan shi,Kuma yanzu kama yabada wasu kudade za'a kawo masa.
Awani hira damu kayi da wani Dan kaduna shima acewar bazai iya yin rayuwa ba tare wanka ba kuma bashi da wani abinda yafi zama dan gaye amma kuma a cewarsa yafi son manyan kaya fiyeda kana na,saboda shi mai shiga cikin manyan mutane ne.
Haka zalika Dan kano shima bashida Kayan da yafi yasamu babban Riga aska biyu kuma wani lokaci yana saka kana nanan kaya idan zaije,wani wasa ko biki,ya kara da cewa kanawa mafi aka sarinsu sunfi shiga irinta manyan.
No comments