An sace Shanu 350 a karamar Hukumar Riyom, Jihar Filato
Ingantaccen labari yazo ma wannan shafin cewa, an sace shanu sama da guda Dari Uku da Hamsin (350) a karamar Hukumar Riyom, dake Jihar Filato, sannan kuma an nemi makiyayan an rasa su a wajen kiwon nasu.
A Riyom an dade ana fama da rikici tsakanin Makiyaya da Manoma, tin shekarun baya da suka Shude. Shugabannin Fulani sun nemu Gwamnan Jihar Filato wato Simon Bako Lalong da ya gaggauta kawo karshen wannan rikici a tsakanin wadannan kabilun guda biyu, tin kafin rikicin ya hautsina masa Mulkin sa.

No comments