HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA SAMU ASU-SUN PAYPAL A NAJERIYA
PayPal wani asusun ajiye kudi dashi ake amfani wajen siya da siyarwa, kuma shine mafi girma a yanar gizo, Sannan kuma yan najeriya gaba daya suna shan wahala wajen ganin sun samu kudi online hakan yasa idan har mutun yasamu aiki ko yayi aiki sai yaga cewa ta ina zai fara karban kudin bayan yayi aikin sai yafara tambayan kansa to yau wannan damuwan yazo karshe,biyoni.
1. hotspotshield Wanna shine farkon abinda zakayi,saboda shi baka dama wajen canza IP address dinka daga najeriya zuwa United State Saika kunna shi.
2. Fakeaddressgenerator Shi kuma wanna shine zai baka daman komawa United State dan zaka samu US address kyauta,idan harka samu addressin.
3. Textnow textnow shine inda zaka samu nambar America idan harka zabi namban sai ka ajiye shi domin zaka bukace shi nan gaba.
4. PayPal paypal shine dama abinda kake nema,idan kaje rijistan paypal sai ka kunna hotspotshield dinka, saika kaje Signup daman kanada address na America to dashi zakayi amfani,sannan idan kazo wanjen da aka bukaci namban waya saika sakasa nambanka na texnow, zasu turo maka da sako acikin textnow sai kadauka lambobin ka saka a PayPal din shi kenan kabude asusunka na America.
5. Payoneer shi kuma Payoneer shine ATM card din daza bukata wajen tabbatar cewa kai dan America,za’a turo maka dashi har gida.
Shikenan kasamu PayPal,daga yanzu zaka iya karba kuma ka baya tahanyar amafani da PayPal.
No comments