Labarai Da Dumi Dumi

ALEXIS SANCHEZ Ya Sanyawa MAN UTD hannu Akan £35




   Alexis Sanchez ya Sanyawa kungiyar Kwallon kafa ta Manchester United hannu bayan yarda da sharudda  game da sabon kwangila, a cewar Daily Mail.
Dan wasan kasar Chilen wanda zai sami £ 450,000 a kowane mako a Old Trafford, zai kammala gajin likita a ranar Asabar kuma ya bayyana a matsayin sabon dan wasan Manchester united.
  Henrikh Mkhitaryan zai iyi tafiya zuwu kungiyar kwallon kafa ta Arsenal a matsayin musanye da cikon kudi £35.

No comments