Labarai Da Dumi Dumi

ABUBUWA GOMA 10 DAZA SUSA KAFITA DABAN ACIKIN TARO


Akowani lokaci kafi sun ace kai kafi kowa a wajen daurin aure,biki da wajen nishadi,to ba shakka kana bukatar wadan nan abubuwan guda goda dan kaburge kowa,da wanna zaka sami yanda kakeso.



1.     Kada kayi saurin saka riga dazarar kagoge shi,dan hakan zai sa kaji, jikinka yayi sanyi sai kaga kana ta kokarin canja wani rigan bayan wanda kafara sawa yafi maka kyau,yakamata kabari rigan  yasamikamar minti biyar kafin kasha

2.     Idan har ka dauko kayan katabbatar da cewa ka goge riga,domin wannan babban abinda yakamata kafara,sai kasami wani dan takarda ka ajiye shi kafin ka gama shafe-shafe.

3.     Ya zamanto kawanke rigan dazakasa sosai saboda kaima zakafi yin dadin sawa,ka dauka wadansu mintina kana share  yan datin dake jikin kayan,kayi amfani da abin wankin da zaisa kayan sufita sosai.

4.      kasiyo kayan da zakasa a wajen aure ko kuma wani babban taron da zaka halarta? Da kuma kayan shafe-shafe,dan kamfenka mai kyau da wani gilashinka mai tsada,bayan ka  saka sai kadauka wasu mintina a gaban madubin ka.

5.     Idan harkaji  cewa yakamata ka gwada kayan bayan haka siya to hakan zasa kasami wanda yafi dacewa dak,dan kasiya abinda yafi dacewa da kai saikaji kowa yanace kayan sun maka kyau duk saboda kasamu abinda yafi dacewa dakai

6.     Saboda tsananin sun kaga kafi kowa wajen wanka saika Kanata kokarin samo abubuwa masu kyau dan kaima kaji dadin kanka, dan abu mai kaya mai kyau ba sai mai kyau ba.

7.     Ka ajiye jakan takalminka a daidai kofar ban dakinka yanda  yanda kana fitowa sai kasa batare bata lokaciba,sai dauko matajin kai idan kana tara gashin kai.

8.     Ka tabbatar da cewa kafin kafita sai ka duba madubi,dan kaima kaga irin yanda kayi tun kafin fita waje,saidai kaji anacewa kayi kyau sosai.

9.     Idan har kanada wajen ajiye takalma,sai ka garzaya kusa da ma’ajiyin takalman naka dan kazabi wanda yafi dacewa da kayanka,

10.  Kuma yazamanto cewa duk bayan wata biyar yazama kana canja dan kamfaka da ,saboda hakan zaisa kazama wani acikin wayanda suka iya wanka,kuma suke fin kowa ajen duk taron daza ayi.


No comments