Labarai Da Dumi Dumi

Akalar Tunanin Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Koma Kan Dan Wasa Neymar

Neymar, PSG, Real Madrid, Dan wasan kwallon kafa Neymar
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta karkata akalar tunaninta kan daukan dan wasa Neymar daga kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain, daga jaridar Spain ta Marca.


Kungiyar kwallon kafar wadda akewa take da Los Blancos sunajin cewa suna bukatar dan wasan a jerin 'yan wasansu saboda kwarewarsa wajen taka leda. Wannan shi ne babban kwantaragin da zasu rattaba bayan dan wasa James Rodriguez yazo kungiyar a shekara ta 2014.

Basu yadda cewa wannan kasuwasncin ze kullu ba, kafin summer ta sheakara ta 2019, a yayinda a wannan lokaci ne suke tunanin zasu iya musanyan ko wanne babban dan wasa da gwarzon dan wasansu wato Cristiano Ronaldo a cinikayya.

No comments