GAYUN JOS SUN KOKA DA IRIN RASHIN KUDI DAKE KAI KAWO.
Duk da irin yanayin rashin kudi da mutane kefama dashi, amma hakan baisa gayun sun daina siyan kayan sawaba.
Domin kuwa jasawa sune kan gaba,wajen yin wanka,yakai yakawu,saida mutane suka fara siyan kayan gwanjo fiye da yanda akasaba siyan nakanti ba,jama'a na matukar kokuka da irin yanda gwamnatin,bata mana aikin komai sai dai ta rinka bude wajen shakatawa,
Yan jos sun kasance masu sun amfani da kaya, kuma koda ya kasance ba irin na Al'dansu bane amma kuma sai yayi amfani dashi,saboda kawai yanaso yayi gaye,wasu kayan bama na Al'adansu kuma sai su bashi mahimmanci fiye da yanda zasu ba nasu,amma yafi kyau ace mun ba ma kayan Arewa goyan baya domin mu bunkasa Al'dan mu,bana murinka bawasu goyan baya ba waje bunkasa nasu Al'adu.

No comments