Labarai Da Dumi Dumi

TOR TIV NA BUKATAN BUHARI DAYA ZIYARCI JIHAR BENUE



Saki biyar Tor Tiv, Farfesa James Ayatse, a ranar Talata yabukaci Shugaba Muhammadu Buhari ziyarci Jihar Benue



Buhari  ziyarci Mutanen sakamakon Kashe mutane 71 da Ake zaton Makiyaya Fulani.

Farfesa Ayatse Yana Magana da manema labaru fadarsa na wucin Gadi Garin Gboko, dake Babban Birnin jihar Tiv, kuma jama'ar Benue sun zabi shi amatsayin shugaban kasa 2015,to yaza masa dole daya gane cewa suna da bukatan ganinshi adaidai wannan lokacin batare da bata lokaci ba.

Kuma Bayyana hare-haren da mutanensa suka yi matsayin jahilai, rashin hankali da kuma tada zaune tsaye wanda masu kashe kashen, yayın da jama'a suke da buƙatar Buhari da kuma zuwa domin  gargadi wa Gwamna Sama'ila Ortom .

Yakara da cewa ina tsammanin shugaba Buhari da yazo kuma idan har bai zoba wananan yana nuna cewa bai dauke mu a matsayin Abokai ba"

"Ko da kuma yazo ya gaishe,ya daga musu hannu,da nuna bakin cikinsa da jin zafin abinda ke faruwa,zaiyi iya kokarinsa,idan yazoda kansa zuwa ga mutane hakan zaifi kyau akan ace yaturo mataimakin sa.

"Shugaban da kuma nuna Rashin Kula da kasancewarsa yana jinkirin karbawa umarnin ga Gwamna Sama'ila Ortom wasan ba zato bahari da 'yan fashin suke Kaiwa, kuma ban Gamsu da kokarin da Gwamnatin Tarayya take yiba Kan dauki da sojoji suke zuwa dakatar da Harin ba, da kuma Babban Sakatare sharhin 'yan sanda, wanda kuma ya bayyana Kisan matsayin Tashe tashe hankali.

Har ila yau, Ayatse kuma Bayyana zargin da Ake yi wa Babban Jami'in 'Yan sandan, Ibrahim Idris, Cewa Wannan Harin da kasance Wata tashe-Tashen hankulan jama'arsu da Ba Ba daidai ne ga Mutanen Benue.

"Mun yi matukar damuwa ba Cewa Yana faruwa damu a matsayin muna 'yan Nijeriya, Mun mungamsu Hadin Kai na Wannan Kasa, hakan bai kamata aceyana faruwa ba, Kisan Kai kuma cigaba da har yanzu maganan danake yanzu haka.

"Gwamnatin Tarayya ta yi Kokari, Amma ban Gamsu da kokarin ba, Don IGP ta Bayyana shi zuwa ga matsayin rikice-rikice na Gari wannan ba adalci bane, Ba mu raba iyaka da Fulani ba, toyasa kowa zaice wannan rikicin cikin gidane.

"An yi Watsi ba Rashin amincewa,bar har ina Cewa Idan zuwan shugaban 'yan Sanda zai nuna mana yanda suka dau abin da mahimmanci, zaisa mugane cewa andami damu, idan har an daina kashe mun mutane na, to, zan san cewa Gwamnatin Tarayya da abun da mahimmanci."in ji Farfesa Ayatse.

No comments