YADDA ZAKA KULA DA KANKA LOKACIN HAMADAR YANAYI
A lokaci irin wannan na hamadar yanayi, tare da sanyi da bushewar jiki, mutane sukan damu da yanayin jikinsu, wannan shine lokacin da suke kulawa sosai don hana bushewar jiki da ke tare da hamadar yanayi. Zaka iya yin wadannan abubuwan don kauracewa haka;
Kauracewa rana
Idan kana son fatarka tayi laushi, kaurcewa rana ya zama dole, yawaita zama cikin rana yana kawo matsalolin fata da yawa. Zaka iya amfani da kayan sanyi ko kuma kayan da zasu kare ka daga rana.
Yin amafani da magunguna masu zafi a jikinmu zasu iya haifar da cututtuka, don haka kayi kokari kayi amfani da sabulai masu kyau, man shafawa akai-akai, ka kuma rage amfani da ruwan zafi.
Bushewar fata tana sa fata tayi rashin kyau amma in ana kula da ita, za'asamu sakamako mai kyau.
Barin shan taba
Shan taba ba abu bane mai kyau ga jiki, yawaita shan taba yana sa fata ta tsufa kuma ya rage gudun jini a jiki, idan kanaso jikinka yayi kyau, toh wannan al'ada ce da sai an daina.

Mungode sosai
ReplyDelete