Labarai Da Dumi Dumi

Yan Gandujiyya Sun kaiwa Yan Kwankwasiyya Hari.




Yan Gandujiyya sun kaiwa Yan kwankwasiyya Hari yanzu haka a cikin Gari, cikin Wanda aka Raunata harda Hon. Walid Abbas sunusi ( walidin kwankwasiyya) Dan uwa ga Abdullahi Abbas. 

No comments