Labarai Da Dumi Dumi

SUTURA MAFI GIRMA DA KAMALA A KASAR HAUSA

www.mutanarewa.com
Daya daga ciki suturar Arewacin Najeriya,wanda akafi sani sa kaftani babba daga ciki kayan Hausawa,amma kuma yana Daya daga cikin suturar da hausawa basu watsar dashi ba saboda suna matukar son dasu ke ma kaftani.


kuma duba da yanda dattijan Arewa sukafi son su yayan su cikin sutura ta kamala,harya kai cewa yara sun fara saka kaftani amatsayin suturar dayafi kowanne girma yayin da zaka je daurin.
Kuma harya kai da cewa saura kabilun sun fara amfani da kaftani da yafi kyau idan harya kai ga cewa idan shiga ta kamala ce to saidai ayi amfani da kaftani,

No comments