Labarai Da Dumi Dumi

YAR SHEKARA ASHIRIN DA DAYA 21 TA AURI BATURE MAI SHEKARA SITTIN DA BIYAR 65

Wata mai suna Augusta  Gynag  ta auri Bature mai suna Michael dan kasan Mexico bayan sun rabu da wani Saurayinta, saboda baya Iya biyamata bukatunta wajen siyan kayayyakin Kwalliya da kuma Motar hawa.
A daidai lokacin da tahadu wani Bature tabukaci Iyayanta dasu daura mata aure bata tare da bata lokaciba dan gudun kada asamu matsala,saboda atariyin Rayuwarta tana matukar so ta Auri wani wanda badan Najeriya, daga bisani kuma sai ga bukatar  tabiya, Domin tasamu  Mr Michael Dan Asalin Kasan Mexico, wanda Yazo Jos Cirani, Amma Babban Abin Mamaki Haduwan dashi da yin Auren duk baifi kwana Talatin Ba, dai lokacin da Iyayanta da Yan’uwanta  basu so Aurenta dashi, Kuma an daura Auren, kamar yadda kukagani a Hoton nan, Amaryan tana kokawa ganin yanda Mutane suke Magana  cewa ina dalilin Auren shi, amatsayin shi na wanda  bashi Kudi, bayan gashi taki Auran Saurayi dan shekara Ashirin da Bakwai 27, daya gaza wajen siya Mata kayan Kwalliya a Motar hawa.

No comments