Duk wanda ya tafi yajin aiki a bakacin aikin sa - El-Rufa'i
Bayan yunkurin da yan kwadago su kayi na cewa gobe Tara ga watan junairu zasu tafi yajin aiki na sai mama ta Kira, a Jihar kaduna dalilin Koran malaman makaranta da Gwamna Nasiru El-rufa'i yayi saboda rashin chachantar su, da ganin ya bunkasa bangaran ilimin Jahar.
Labarin yajin aikin ya isa kunnan gwamnan, shi kuma Gwamna ya musu kashedin cewa "Wallahi Tallahi, duk Wanda ya tafi yajin aiki a gobe, a bakacin aikin sa"
Ko wannan kalma tayi daidai da ta fito daga bakin gwamna wanda Al'umma suka Zuba?
No comments