Labarai Da Dumi Dumi

Rayuwa a maiduguri daga 2007 zuwa 2017

Rayuwa a maiduguri daga 2007 zuwa 2017

Hawaye sun malala, Jini ya kwaranya, rayuka
sun salwanta, fyade ya hauhawa, marayu sun
yawaita, Zawarawa sun Tumbatsa, 'Yan mata
sun wulakanta, talauci ya tsananta, yunwa ta
munana, Iyalai sun tozarta, sata ta kazanta,
Magidanta sun tagayyara, zalinci ya kankama.

Ya Allah ka sa wannan ya zama na farko kuma
Na karshe - Safwan Umar

No comments